BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Gwamnatin Najeriya ta yi wa ma’aikata ƙarin albashi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 1 ga watan Mayu, 2024.
Ranar Ma’aikata: 'Muna cikin tsananin rayuwa'
'Muna cikin tsananin rayuwa,musamman mu mata saboda yawanci a ƙafa muke takawa domin inda za a kai ka naira 50 yanzu sai kana da naira 350, ga tsadar abinci."
'Sai na ji na zama kamar wata shaiɗaniya saboda ba na son haihuwa'
Caroline Mitchell ta ce al'adar "sai kowace mace ta haihu" kan sa ta ji kamar ana ware ta.
Abun da ya sa ake biyan wasu ma'aikata albashin da 'bai taka kara ya karya ba' a Borno
Wani mutum da BBC ta zanta da shi ya ce ya kwashe sama da shekara 10 ya na aiki a matsayin ma'aikacin gwamnatin jihar ta Borno amma har yanzu albashinsa bai wuce naira 15,000.
Uwar da ke nema wa 'yarta adalci kan fyaɗe da aka yi mata
Duk da ayyana dokar ta-baci kan cin zarafin ta hanyar lalata da Saliyo ta yi, har yanzu ba a hukunta masu laifi.
Ana fargabar ɗalibai biyu sun mutu a kifewar kwale-kwale a Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Me ya sa gaba tsakanin Davido da Wizkid ta ƙi ci ta ƙi cinyewa?
Manyan mawaƙan biyu na da miliyoyin mabiya a faɗin duniya kuma dama an daɗe ana kallon su a matsayin waɗanda ba su ga-maciji da juna.
Issoufou ne ya kitsa yi wa mahaifinmu juyin mulki - Iyalan Bazoum
''Tsohon shugaban Nijar Mohammadou Issoufou. Shi ne ya yi wa babanmu juyin mulki, shi ne ya ci amanar shi. Kuma muna da hujjoji a kan cewa Mohammadou Issoufou shi ne ke hana sojawa su saki babanmu.’’ inji ɗiyar Bazoum
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 1 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 1 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 1 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 30 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Mu da ƙasarmu amma ana nuna mana wariya - Musulman Indiya
Tun bayan da Narendra Modi da jam'iyyarsa ta BJP suka hau mulki a 2014, Musulman Indiya miliyan 200 ke fuskantar ƙiyayya da wariya.
Farashin ƙanƙara ya ninninka na burodi a Mali saboda tsananin zafi
Matsanancin yanayin zafi ya shafi ƙasashe maƙota irinsu Senegal da Guinea da Burkina Faso da Najeriya da Nijar da kuma Chadi
Yadda wakilin BBC da iyalansa suka tsinci kansu cikin tsaka-mai-wuya a Gaza
Wakilin sashen Larabci na BBC, Adnan El-Bursh ya riƙa aiko da rahoto a lokacin da yaƙi ya riƙa tursasa musu yin hijira daga wani wuri zuwa wani.
Dalilai huɗu da suka haifar da wahalar man fetur a Najeriya
Da yawan masu kasuwancin mai sun haƙura saboda rashin riba da kuma kuɗin ruwan da ya kai kashi 40 cikin 100, da gwamnati da bankuna ke karba a hannunsu.
Shin Sojojin Ukraine ne ke faɗa da dakarun Wagner a yaƙin Sudan?
A watan Fabrairu, wani bidiyo ya ɓulla inda a ciki ake zargin cewa dakarun Ukraine a Sudan sun kewaye wata motar sojoji da ta sha ruwan harsasai tare da gawar wani sojan Rasha a ciki.
Waɗanne ƙasashe ne suka haramta shan taba sigari a duniya?
Wani daftarin doka da ke muradin samar da ''al'umma maras shan sigari'' tsakanin yara masu tasowa a Birtaniya.
Isra’ila za ta shigar da kayan agaji Gaza
Wannan na zuwa ne bayan shugaban Amurka, Joe Biden ya jaddada buƙatar shigar da kayan agajin Gaza, da kuma lalubo hanyar tsagaita wuta
Waiwaye: Ƙaddamar da tsarin karɓar bashi da cin zalin ɗalibai a makaranta
Wannan maƙala ce da ke kawo muku bitar muhimman abubuwan da suka faru a Najeriya cikin makon da muke bankwana da shi
Zaɓen Chadi na 2024: Masra da Deby, sabuwar gwamnati ko tazarce
Lamarin da masanin siyasar ƙasar, Evariste Ngarlem Toldé ya kira da ''abin da ya keɓanta ga Chadi''
Yadda kamfanonin China ke amfani da Mexico don kauce wa harajin Amurka
Kamfanonin China na kafa rassa a Mexico don kaucewa biyan haraji da tsauraran dokokin Amurka
Labaran Bidiyo
Wasanni
Spartak Moscow na zawarcin Moyes, Watakila Man Utd ta fasa sayar da Rashford
Manchester United ba ta tsammanin wani kulob zai iya biyan fam miliyan 70 kan dan wasan gaban Ingila Marcus Rashford dan shekara 26 a bazara .
A sifaniya za a tantance tsakanin Bayern Munich da Real Madrid
Bayern Munich da Real Madrid sun tashi 2-2 a wasan farko a daf da karshe a Champions League ranar Talata a Allianz Arena.
Belgium ba za ta je Euro 2024 da Courtois ba
Mai tsaron ragar Belgium, Thibaut Courtois ba zai buga wa kasar gasar nahiyar Turai ta Euro 2024 ba, sakamakon fama da jinya da ya yi.
An ci tarar Fulham £75,00 ba za ta sayi matasan ƴan kwallo ba
Mahukuntan Premier League sun ci tarar Fulham £75,000 an kuma dakatar da ita wata shida daga daukar matasan ƴan wasa.
Sifaniya ta nada Del Bosque ya kula da hukumar kwallon kafar kasa
An nada tsohon kociyan tawagar Sifaniya, Vicente del Bosque, domin ya ja ragamar kwamitin da zai kula da harkokin hukumar kwallon kafar kasar.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa KaratuTsawon lokaci, 13,07
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Raliya Zubairi
Murya, Amsoshin TakardunkuTsawon lokaci, 13,55
Amsoshin Takardunku tare da Ibrahim Yusuf Muhammad
Murya, Lafiya Zinariya: Kan tsaftar bakiTsawon lokaci, 13,34
Lafiya Zinariya: Kan tsaftar baki
Murya, Gane Mini Hanya: Kan Inganta harkokin shari'a a NajeriyaTsawon lokaci, 12,22
Wani babban taro don yi wa ɓangaren shari'a garambawul ya amince da Manufar Ƙasa da aka sake bita kan harkokin Shari'a ta 2024-2028, wadda ta fayyace wani jadawali na yin gagarumin gyaran fuska don inganta shari'o'i a kotunan Nijeriya.
Murya, Ra'ayi Riga: Kan cin zalin ɗalibai a makarantuTsawon lokaci, 56,54
Ra'ayi Riga: Kan cin zalin ɗalibai a makarantu